Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 6:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka ina gaya muku, kada ku damu a kan rayuwarku game da abin da za ku ci, da abin da za ku sha, ko kuwa jikinku, abin da za ku yi sutura. Ashe, rai bai fi abinci ba? Jiki kuma bai fi tufafi ba?

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:25 a cikin mahallin