Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, to dira ƙasa. Don a rubuce yake cewa,‘Zai yi wa mala'ikunsa umarni game da kai,’da kuma‘Za su tallafe ka,Don kada ka yi tuntuɓe da dutse.’ ”

Karanta cikakken babi Mat 4

gani Mat 4:6 a cikin mahallin