Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 4:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka ya shahara a cikin duk ƙasar Suriya. Aka kuwa kakkawo masa dukan marasa lafiya, masu fama da cuta iri iri, da masu shan azaba, da kuma masu aljannu, da masu farraɗiya, da shanyayyu, ya kuwa warkar da su.

Karanta cikakken babi Mat 4

gani Mat 4:24 a cikin mahallin