Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sa'an nan sai Ruhu ya kai Yesu cikin jeji, domin Iblis yă gwada shi.

2. Da ya yi azumi kwana arba'in ba dare ba rana, daga baya yunwa ta kama shi.

Karanta cikakken babi Mat 4