Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka yi wa Yesu baftisma, nan da nan da ya fito daga ruwan, sai ga sama ta dāre, ya ga Ruhun Allah na saukowa kamar kurciya, har ya sauka kansa.

Karanta cikakken babi Mat 3

gani Mat 3:16 a cikin mahallin