Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan ne Yesu ya zo daga ƙasar Galili, ya je Kogin Urdun wurin Yahaya, domin ya yi masa baftisma.

Karanta cikakken babi Mat 3

gani Mat 3:13 a cikin mahallin