Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Koyanzu ma an ɗora bakin gatari a gindin bishiya. Saboda haka duk bishiyar da bata bada 'ya'ya masu kyau ba, sai a sare ta a jefa a wuta.

Karanta cikakken babi Mat 3

gani Mat 3:10 a cikin mahallin