Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 27:64 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka sai ka yi umarni a tsare kabarin nan sosai har rana ta uku, kada almajiransa su sace shi, sa'an nan su ce wa mutane wai ya tashi daga matattu. Yaudarar ƙarshe za ta fi ta farkon muni ke nan.”

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:64 a cikin mahallin