Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 27:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da jarumin da waɗanda suke tare da shi suna tsaron Yesu suka ga rawar ƙasa da kuma abin da ya auku, sai duk tsoro ya kama su, suka ce, “Hakika wannan Ɗan Allah ne!”

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:54 a cikin mahallin