Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 27:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wajen ƙarfe uku kuma sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Eloi, Eloi, lama sabaktāni?” Wato, “Ya Allahna, ya Allahna, don me ka yashe ni?”

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:46 a cikin mahallin