Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 27:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ceci waɗansu, ya kuwa kasa ceton kansa. Ai, Sarkin Isra'ila ne, yă sauko mana daga gicciyen yanzu, mu kuwa mā gaskata da shi.

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:42 a cikin mahallin