Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Yahuza mai bashe shi ya ga an yanke masa hukuncin kisa, sai ya yi nadama, ya mayar wa manyan firistoci da shugabanni da kuɗi azurfa talatin ɗin nan,

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:3 a cikin mahallin