Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 27:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sai Yesu ya tsaya a gaban mai mulki, mai mulkin kuma ya tambaye shi, “Ashe, kai ɗin nan kai ne Sarkin Yahudawa?” Yesu ya ce masa, “Yadda ka faɗa.”

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:11 a cikin mahallin