Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 26:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan take Yesu ya ce wa taron jama'a, “Kun fito ne da takuba da kulake ku kama ni kamar ɗan fashi? Kowace rana nakan zauna a Haikali ina koyarwa, amma ba ku kama ni ba.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:55 a cikin mahallin