Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 26:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a ranar farko ta idin abinci marar yisti sai almajiran suka zo wurin Yesu suka ce, “Ina kake so mu shirya maka cin Idin Ƙetarewa?”

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:17 a cikin mahallin