Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuwa da ya lura da haka, sai ya ce musu, “Don me kuke damun matar nan? Ai, alheri ta yi mini, na gaske kuwa.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:10 a cikin mahallin