Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 26:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Da Yesu ya gama duk wannan magana, sai ya ce wa almajiransa,

2. “Kun san Idin Ƙetarewa saura kwana biyu, za a kuma ba da Ɗan Mutum a gicciye shi.”

3. Sai manyan firistoci da shugabannin jama'a suka taru a gidan babban firist, mai suna Kayafa.

Karanta cikakken babi Mat 26