Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 25:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan su ma za su amsa su ce, ‘Ya Ubangiji, a yaushe muka gan ka da yunwa, ko da ƙishirwa, ko da baƙunci, ko da huntanci, ko da rashin lafiya, ko a kurkuku, ba mu kula da kai ba?’

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:44 a cikin mahallin