Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 25:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin na ji yunwa, kun ba ni abinci. Na ji ƙishirwa, kun ba ni na sha. Na yi baƙunci, kun saukar da ni.

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:35 a cikin mahallin