Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 25:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don duk mai abu a kan ƙara wa, har ya yalwata. Marar abu kuwa, ko ɗan abin da yake da shi ma, sai an karɓe masa.

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:29 a cikin mahallin