Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 25:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuma wanda ya karɓi talanti guda ɗin, sai ya matso, ya ce, ‘Ya ubangiji, na sani kai mutum ne mai tsanani, kana son girbi inda ba kai ka shuka ba, mai son banza ne.

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:24 a cikin mahallin