Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 25:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wannan da ya karɓi talanti biyar sai ya matso ya kawo waɗansu talanti biyar, ya ce, ‘Ya ubangiji, kā ba ni talanti biyar, ga shi kuma, na ci ribar biyar.’

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:20 a cikin mahallin