Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 24:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Bayan tsabar wahalar nan, nan da nan sai a duhunta rana, wata kuma ba zai yi haske ba. Taurari kuma za su farfaɗo daga sararin sama, za a kuma girgiza manyan abubuwan da suke sararin sama.

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:29 a cikin mahallin