Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 24:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda walƙiya take wulgawa walai daga gabas zuwa yamma, haka komowar Ɗan Mutum za ta zama.

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:27 a cikin mahallin