Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 23:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya mutanen Urushalima! Ya mutanen Urushalima! Masu kisan annabawa, masu jifan waɗanda aka aiko a gare ku! Sau nawa ne na so in tattaro ku kamar yadda kaza take tattara 'yan tsakinta cikin fikafikanta, amma kun ƙi!

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:37 a cikin mahallin