Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 23:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don alhakin jinin dukan adalai da aka zubar a duniya yă komo a kanku, tun daga jinin Habila adali, har ya zuwa na Zakariya ɗan Berikiya, wanda kuka kashe a tsakanin Haikalin da bagaden hadaya.

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:35 a cikin mahallin