Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 23:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan wanke bayan ƙwarya da akushi, amma a ciki cike suke da zalunci da zari.

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:25 a cikin mahallin