Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 23:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan fitar da zakkar na'ana'a, da anise, da lafsur, amma kun yar da muhimman jigajigan Attaura, wato, gaskiya, da jinƙai, da aminci. Waɗannan ne ya kamata ku yi, ba tare da yar da sauran ba.

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:23 a cikin mahallin