Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 23:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan kewaye ƙasashe da tekuna don samun almajiri ɗaya tak, in kuwa kun samu, kukan mai da shi ɗan wuta fiye da ku, ninkin ba ninkin.

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:15 a cikin mahallin