Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kun toshe wa mutane ƙofar Mulkin Sama. Ku kanku ba ku shiga ba, kuna kuwa hana masu niyyar shiga shiga. [

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:13 a cikin mahallin