Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 22:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, an yi waɗansu 'yan'uwa maza bakwai a cikinmu. Na farkon ya yi aure, da ya rasu, da yake bai haifu kuma ba, sai ya bar wa ɗan'uwansa matarsa.

Karanta cikakken babi Mat 22

gani Mat 22:25 a cikin mahallin