Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 22:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka aiko almajiransu wurinsa tare da waɗansu mutanen Hirudus, suka ce, “Malam, ai, mun sani kai mai gaskiya ne, sai koyar da tafarkin Allah sosai kake yi, ba ka kuma zaɓen kowa, don ka ɗauki kowa da kowa daidai.

Karanta cikakken babi Mat 22

gani Mat 22:16 a cikin mahallin