Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 21:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Ashe, ba ku taɓa karantawa a Littattafai ba? cewa,‘Dutsen da magina suka ƙi,Shi ne ya zama mafificin dutsen gini.Wannan aikin Ubangiji ne,A gare mu kuwa abin al'ajabi ne.’

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:42 a cikin mahallin