Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 21:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da manoman suka ga ɗan, suka ce wa juna, ‘Ai, wannan shi ne magajin, ku zo mu kashe shi, gādonsa ya zama namu.’

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:38 a cikin mahallin