Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 21:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, wane ne a cikin su biyun ya yi abin da ubansu yake so?” Sai suka ce, “Na farkon.” Yesu ya ce musu, “Hakika, ina gaya muku, masu karɓar haraji da karuwai suna riga ku shiga Mulkin Allah.

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:31 a cikin mahallin