Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 21:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa musu ya ce, “Hakika, ina gaya muku, in dai kuna da bangaskiya, ba tare da wata shakka ba, ba abin da aka yi wa ɓauren nan kaɗai za ku yi ba, har ma in kun ce wa dutsen nan, ‘Ka ciru, ka faɗa teku,’ sai kuwa ya auku.

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:21 a cikin mahallin