Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 21:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ga wani ɓaure a gefen hanya, ya je wurin, amma bai sami kome ba, sai ganye kawai. Sai ya ce wa ɓauren, “Kada ka ƙara yin 'ya'ya har abada!” Nan take ɓauren ya bushe.

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:19 a cikin mahallin