Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 21:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “A rubuce yake cewa, ‘Za a kira gidana ɗakin addu'a,’ amma ku kun maishe shi kogon 'yan fashi.”

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:13 a cikin mahallin