Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 20:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da magariba ta yi, mai garkar inabin ya ce wa wakilinsa, ‘Kirawo ma'aikatan, ka biya su hakkinsu, ka fara daga na ƙarshe har zuwa na farko.’

Karanta cikakken babi Mat 20

gani Mat 20:8 a cikin mahallin