Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 20:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mata, “Me kike bukata?” Ta ce masa, “Ka yi umarni waɗannan 'ya'yana biyu su zauna, ɗaya a damanka, ɗaya a hagunka, a mulkinka.”

Karanta cikakken babi Mat 20

gani Mat 20:21 a cikin mahallin