Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 19:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya dube su, ya ce musu, “Ga mutane kam, ba mai yiwuwa ba ne, amma gun Allah kowane abu mai yiwuwa ne.”

Karanta cikakken babi Mat 19

gani Mat 19:26 a cikin mahallin