Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 18:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangijinsa ya yi fushi, ya ba da shi ga masu azabtarwa har yă biya duk bashin da ake binsa.

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:34 a cikin mahallin