Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 18:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai bawan ya faɗi a gabansa ya yi masa ladabi, ya ce, ‘Ya ubangida, ka yi mini haƙuri, zan biya ka tsaf.’

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:26 a cikin mahallin