Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya matso ya ce masa, “Ya Ubangiji, sau nawa ɗan'uwana zai yi mini laifi in yafe masa? Har sau bakwai?”

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:21 a cikin mahallin