Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 18:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Hakika, ina gaya muku, kome kuka ƙulla a duniya, zai zama abin da aka riga ƙullewa a Sama ne. Kome kuka warware a duniya, zai zama abin da aka riga warwarewa a Sama ne.

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:18 a cikin mahallin