Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 18:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“In ɗan'uwanka ya yi maka laifi, sai ka je, ka gaya masa laifinsa, kai da shi, ku kaɗai. In ya saurare ka, to, kā maido da ɗan'uwanka ke nan.

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:15 a cikin mahallin