Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa ya samo ta, labudda, ina gaya muku, ai, farin cikin da yake yi a kanta ya fi na tasa'in da taran nan da ba su taɓa ɓăcewa ba.

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:13 a cikin mahallin