Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna cikin gangarowa daga dutsen, sai Yesu ya kwaɓe su ya ce, “Kada ku gaya wa kowa abin da kuka gani, sai an ta da Ɗan Mutum daga matattu.”

Karanta cikakken babi Mat 17

gani Mat 17:9 a cikin mahallin