Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka zo Kafarnahum masu karɓar rabin shekel na gudunmawar Haikali suka je wurin Bitrus, suka ce, “Malaminku yana ba da gudunmawar?”

Karanta cikakken babi Mat 17

gani Mat 17:24 a cikin mahallin