Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 17:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ya ku marasa bangaskiya, kangararru na wannan zamani! Har yaushe zan zama da ku? Har yaushe kuma zan jure muku? Ku kawo mini shi nan.”

Karanta cikakken babi Mat 17

gani Mat 17:17 a cikin mahallin